Damisa
Appearance
Damisa | |
---|---|
Conservation status | |
Vulnerable (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Class | mammal (en) |
Order | Carnivora (en) |
Dangi | Felidae (en) |
Genus | Panthera (en) |
jinsi | Panthera pardus Linnaeus, 1758
|
Geographic distribution | |
General information | |
Pregnancy | 91 Rana da 1 |
Babban tsaton samun abinci | ungulate (en) da primate (en) |
Habitat | shrubland (en) da daji |
Bite force quotient | 94 |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Damisa (Panthera pardus) ta na a rukunin dabbobi masu rayuwa a saman kasa kuma a daji ba cikin Mutane ba wato dabbobin da ake kira dabbobin gida sannan kuma Damisa ta kasance dai a rukunin dabbobin nan da ake kira carnivores wato dabbobi ma su cin nama, sannan kuma naman na yan uwansu dabbobi har da Mutane idan ta kama. Ana mata lakabi da kirari kala-kala: Babbar mage, Ki sabo, raina kama kaga gayya, inji kirarin Hausawa.