Uttarakhand
Appearance
Uttarakhand | |||||
---|---|---|---|---|---|
उत्तराखंड (hi) Uttarakhand (en) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Arewa, | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Dehradun | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 10,086,292 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 188.3 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 53,566 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Nanda Devi (en) (7,816 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 2000 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Uttarakhand Legislative Assembly (en) | ||||
Gangar majalisa | Uttarakhand Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Krishan Kant Paul (en) (8 ga Janairu, 2015) | ||||
• Chief Minister of Uttarakhand (en) | Trivendra Singh Rawat (en) (18 ga Maris, 2017) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-UK da IN-UT | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | uk.gov.in |
Uttarakhand jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 53,483 da yawan jama’a 10,086,292 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 2000. Manyan biranen jihar su ne Dehradun da Gairsain. Birnin mafi girman jihar Dehradun ne. Baby Rani Maurya shi ne kuma gwamnan jihar. Jihar Uttarakhand tana da iyaka da jihohin biyu (Uttar Pradesh a Kudu da Himachal Pradesh a Yamma da Arewa maso Yamma) da ƙasa biyu (Sin a Arewa, Nepal a Gabas).
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kedartal
-
A small shrine at Gaumukh Gangotri glacier
-
Wasu na dauke da Gungi izuwa wurin bauta, Uttarakhand
-
Kogin Nainital
-
Mutum-mutumin Lord Shiva
-
Ropeway at Joshimath, Uttarakhand
-
Evening view of Har-ki-Pauri, Haridwar
-
A ghat at Haridwar, 1860s
-
Sangam tent city night view, prayagraj