Jump to content

Assam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Assam
আসাম (bn)
অসম (as)


Suna saboda uneven (en) Fassara da Ahom Kingdom (en) Fassara
Wuri
Map
 26°N 93°E / 26°N 93°E / 26; 93
ƘasaIndiya

Babban birni Dispur (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 31,205,576 (2011)
• Yawan mutane 397.84 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Assamese
Bodo (en) Fassara
Bangla
Labarin ƙasa
Yawan fili 78,438 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 26 ga Janairu, 1950
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Assam Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Assam Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Banwarilal Purohit (en) Fassara
• Chief Minister of Assam (en) Fassara Himanta Biswa Sarma (10 Mayu 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-AS
Wasu abun

Yanar gizo assam.gov.in
Taswirar yankunan jihar Assam.

Assam jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 78,438 da yawan jama’a 31,169,272 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1228. Babban birnin jihar Dispur ne. Birnin mafi girman jihar Guwahati ne. shi ne gwamnan jihar. Jihar Assam tana da iyaka da jihohin shida (Arunachal Pradesh a Arewa, Nagaland da Manipur a Gabas, Meghalaya, Tripura da Mizoram a Kudu, Bengal ta Yamma a Yamma) da ƙasashen biyu (Bhutan a Arewa, Bangladesh a Kudu).