Arunachal Pradesh
Appearance
Arunachal Pradesh | |||||
---|---|---|---|---|---|
অৰুণাচল প্ৰদেশ (as) ཨ་རུ་ནཱ་ཅལ་མངའ་སྡེ། (bo) | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Itanagar (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,382,611 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 16.51 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 83,743 km² | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | North-East Frontier Agency (en) | ||||
Ƙirƙira | 20 ga Faburairu, 1987 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Council of Ministers of Arunachal Pradesh (en) | ||||
Gangar majalisa | Arunachal Pradesh Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | B. D. Mishra (en) (3 Oktoba 2017) | ||||
• Chief Minister of Arunachal Pradesh (en) | Pema Khandu (en) (17 ga Yuli, 2016) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-AR | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | arunachalpradesh.gov.in |
Arunachal Pradeshsobriquet for the state in Sanskrit.[1] jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 83,743 da yawan jama’a 1,382,611 (in ji kidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1987. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar, Itanagar ne. B. D. Mishra shi ne gwamnan jihar. Jihar Arunachal Pradesh tana da iyaka da jihohin biyu (Assam da Nagaland, a Kudu) da ƙasashen uku (Bhutan a Yamma, Myanmar a Gabas da Sin a Arewa).
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Tashar jirgin Kasa ta Gumto
-
Wata yarinya yar ƙabilar Miju Mishmi, Arunachal Pradesh
-
Kogin Siang
-
Wani dutse a Jihar
-
Taswira kasar Indiya ta nuna jihar Arunachal Pradesh acikin launin ja
-
Vijaynagar
-
Dutsin Mugaphi, Arunachal Pradesh
-
Ƴan ƙabilar Wancho, Arunachal Pradesh
-
Arunachal Pradesh
-
Landscape of Anjaw
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Sharma, Usha (2005). Discovery of North-East India. Mittal Publications. p. 65. ISBN 978-81-8324-034-5.