Jump to content

Lakshadweep

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lakshadweep
ലക്ഷദ്വീപ് (ml)
ލަކްޝަދީބު (dv)


Wuri
Map
 10°34′N 72°38′E / 10.57°N 72.64°E / 10.57; 72.64
ƘasaIndiya

Babban birni Kavaratti (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 60,595 (2005)
• Yawan mutane 1,893.59 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na South India (en) Fassara
Yawan fili 32 km²
Altitude (en) Fassara 16 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1 Nuwamba, 1956
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-LD
Wasu abun

Yanar gizo lakshadweep.gov.in
Taswirar Lakshadweep.
Lakshadweep

Lakshadweep ko Laccadive ko Laquedives yanki ne, da ke a tekun Lakshadweep, a ƙasar Indiya. Yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 32 da yawan jama’a 70,365 (in ji ƙidayar shekarar 2021). Yankin tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin yanki da birnin mafi girman yanki garin Kavaratti ne. Dineshwar Sharma shi ne shugaban yanki.

LAKSHADWEEP EMBLEM CLEAR