Pliny Babba
Appearance
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
79 - 79
70 - 72 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa |
Novum Comum (en) ![]() | ||||
ƙasa | Romawa na Da | ||||
Harshen uwa | Harshen Latin | ||||
Mutuwa |
Stabiae (en) ![]() | ||||
Yanayin mutuwa |
accidental death (en) ![]() ![]() | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Gaius Plinius Celer | ||||
Mahaifiya | Marcella | ||||
Yara |
view
| ||||
Ahali |
Plinia Marcella (en) ![]() | ||||
Ƴan uwa |
view
| ||||
Karatu | |||||
Harsuna |
Harshen Latin Ancient Greek (mul) ![]() | ||||
Malamai |
Apion (en) ![]() Antonius Castor (en) ![]() | ||||
Ɗalibai |
view
| ||||
Sana'a | |||||
Sana'a |
marubuci, Masanin tarihi, naturalist (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Wurin aiki | Romawa na Da | ||||
Muhimman ayyuka |
Natural History (en) ![]() |
Pliny Babba da Turanci Pliny the Elder (ˈplɪni; sunan shi na haihuwa shi ne Gaius Plinius Secundus, AD 23–79)[1] ya kasance dan asalin ƙasar daular Rumawa ne, mawallafi, naturalist kuma natural philosopher, kwamanda ne na sojin ruwa a farko-farkon daular Rumawa, kuma shi aboki ne ga emperor Vespasian.
Ya ƙarar da mafi yawan lokutansa a kan yin karance-karance da rubutuce-rubuce da kuma yin bincike a kan al'amuran halitta da yanayin ƙasa a cikin fagen Pliny, ya rubuta insakulofidiya mai suna Naturalis Historia (Natural History), wadda ta kasance abin tuntuba ga masana. His nephew, Pliny the Younger, wrote of him in a letter to the historian Tacitus:
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.