Jump to content

Harshe (gaɓa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshe (gaɓa)
class of anatomical entity (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na heterogeneous anatomical cluster (en) Fassara, particular anatomical entity (en) Fassara da sensory organ (en) Fassara
Bangare na baki
Amfani Dandano, spoken language (en) Fassara, licking (en) Fassara da sticking out the tongue (en) Fassara
Arterial supply (en) Fassara lingual artery (en) Fassara da ascending pharyngeal artery (en) Fassara
Venous drainage (en) Fassara lingual veins (en) Fassara
WordLift URL (en) Fassara http://data.wordlift.io/wl01714/entity/tongue.html
NCI Thesaurus ID (en) Fassara C12422
wannan harshen wani babban bangare ne (Komodo dragon) a turance
dayigiram na harshe (tongue diagram)
harshen mutum
Harshen mage

Harshe ko Halshe wata gaɓa ce ta tsoka wadda take a cikin bakin yawan cin vertebrates wanda ke saita abinci domin taunawa, kuma ana amfani dashi a wurin yin hadiya. Yana da muhimmanci a digestive system kuma shine muhimmin gabar dandano a cikin gustatory system. Sashen harshe na sama wato (dorsum), taste buds suka lullube shi a cikin lingual papillae. sensitive ne sosai kuma yana da damshi na miyau a koda yaushe, kuma yakan samu nerves da blood vessels. Harshe kuma shine asalin abunda ke wanke hakora da tsaftace su.[1] Babban aikin harshe shine taimakawa wurin maganan dan'adam da vocalization a wasu dabbobi.

Harshen dan'adam ya kasu gida biyu, nangaren oral dake gaba da kuman bangaren pharyngeal a baya.

  1. Maton, Anthea; Hopkins, Jean; McLaughlin, Charles William; Johnson, Susan; Warner, Maryanna Quon; LaHart, David; Wright, Jill D. (1993). Human Biology and Health. Englewood Cliffs, New Jersey, USA: Prentice Hall. ISBN 0-13-981176-1.