Awara
Appearance
Awara | |
---|---|
soy cheese (en) da meat alternative (en) | |
Kayan haɗi | soy milk (en) |
Kayan haɗi | soy milk (en) , soy bean (en) da Waken suya |
Tarihi | |
Asali | China (en) |
Farawa | 100 |
Awara dai nau'in abinci ce da ake soya ta, awara ana mata laƙabi da ƙanin nama domin masana na cewa idan baki da kudin cin nama to ka ci awara. Awara dai anayin ta ne da waken suya, inda ake niƙa waken a tace ƙullun waken a Dora Shi Akan wuta saiya taso yatausa sannan asamishi ruwan tsami Ko tsamiya zaaga yafara Hada jikinta Sai Asami buhu Ko abin Tata Mai kyau Mai tsafta adinga kwashewa sannan a tsaneta Idan ruwanta yagama fitasannan a yanka a soya a wurin soyawan wasu Sukan Saka Mata Kwai yadanganta da raayin mutum. [1]