Jump to content

Kumbotso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.
Kumbotso

Wuri
Map
 11°53′17″N 8°30′10″E / 11.8881°N 8.5028°E / 11.8881; 8.5028
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 158 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Kumbotso local government (en) Fassara
Gangar majalisa Mazaɓar kumbotso
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Erosion_in_Wailari_Na'ibawa_Kumbotso
Sa'adatu_Rimi_College_of_education,_Kano_State_01
shara kumbotso
Wailari_in_Kano_Erosion

Kumbotso ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Kano, Nijeriya. Kumbotso tana da mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) su ne kamar haka: Mazaɓar Kumbotso, Panshekara, Chiranchi, Chalawa, Ɗan Maliki, Gurin Gawa, Na'ibawa, Unguwar Rimi, Kureken Sani, Mariri da Yan Shana.

Lambobin tura sako na yankin shine 700.[1]

Labarin Ƙasa

Garin Kumbotso na zaune a 11° 5' s -12°N da longitude 8° 24' W to 8° 40' E. Tana ɗaya daga cikin ƙananan hukumomin Jihar Kano, ta haɗa yanki da Madobi daga kudu da yamma,daga arewa-maso yamma da garin Rimin gado sannan daga arewa da garin Gwale sannan da gabas da ƙaramar hukumar Tarauni.[2]

Addinai

Akwai muhimman addinai guda biyu a gatin Kumbotso, addinin Musulunci da kuma addinin Kiristanci.

Manazarta

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.
  2. "Sampling site at Kumbotso Local Government Area, Kano State.   | Download Scientific Diagram". www.researchgate.net. Retrieved 2021-07-23.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi