Jump to content

Ɓagwai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Bagwai)
Ɓagwai


Wuri
Map
 12°09′28″N 8°08′09″E / 12.1578°N 8.1358°E / 12.1578; 8.1358
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 405 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Watari Dam

Ɓagwai ƙaramar hukuma ce dake a jihar Kano, Najeriya. Hedkwatarta tana a cikin garin Ɓagwai.

Tarihin garin Bagwai yana da tsayi Kuma Yana dauke da abun al'ajabi acikinsa.

Yanki da alƙaluma

[gyara sashe | gyara masomin]

Tana da yanki 405 km2 kuma tana da yawan jama'a 2 a cikin lissafin ƙidayar 2006. Babban madatsar ruwa ta uku mafi girma a jihar Kano yana cikin Bagwai. Lambar gidan waya na yankin ita ce 701.[1]

kofar garin Bagwai
Sakatariyar karamar hukumar Bagwai
Masallacin Bagwai

Akwai unguwanni goma a karamar hukumar Bagwai:

  • Bagwai
  • Ɗangaɗa
  • Gadanya
  • Gogori
  • Kiyawa
  • Kwajale
  • Rimin Dako
  • Romo
  • Sare-Sare
  • Wuro Ɓagga


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi