Gwarzo
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jihar Kano | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 393 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 704 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/a/a4/Gwarzo_Post_Office%2C_Gwarzo_Town_-_Kano.jpg/220px-Gwarzo_Post_Office%2C_Gwarzo_Town_-_Kano.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/c/cd/Another_plaza_in_Gwarzo_Road.jpg/220px-Another_plaza_in_Gwarzo_Road.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/87/Gwarzo_town_gate.jpg/220px-Gwarzo_town_gate.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/b/b7/Visit_of_Jutta_Urpilainen%2C_European_Commissioner%2C_to_Nigeria_%282023%29.jpg/220px-Visit_of_Jutta_Urpilainen%2C_European_Commissioner%2C_to_Nigeria_%282023%29.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/87/Gwarzo_town_gate.jpg/220px-Gwarzo_town_gate.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/87/Gwarzo_town_gate.jpg/220px-Gwarzo_town_gate.jpg)
Gwarzo ƙaramar hukuma ce a jihar Kano a Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Gwarzo.
Tana da yanki 393 km2 da yawan jama'a 2 kamar a ƙidayar shekara ta (2006).
Lambar gidan waya na yankin ita ce (704).
Ƙaramar hukumar Gwarzo tana da adadin gundumomi guda goma (10) su ne kamar haka;[1][2]
- Getso
- Gwarzo
- Jama'a
- Kara
- Kutama
- Lakwaya
- Madadi
- Mainika
- Sabon Birni
- Unguwar Tudu
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.
- ↑ "Wards in Gwarzo Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 2021-08-18.
Kananan Hukumomin Jihar Kano |
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi |