Kano (jiha)
Appearance
(an turo daga Jihar Kano)
Kano | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Babban birni | jahar Kano | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 16,076,892 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 798.61 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 20,131 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Arewacin Najeriya | ||||
Ƙirƙira | 27 Mayu 1967 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano | ||||
Gangar majalisa | Zauren yan majalisar dokokin Jihar Kano | ||||
• Gwamnan jihar Kano | Abdullahi Umar Ganduje | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NG-KN |
Jihar Kano jiha ce da take a Arewa Maso Yammacin ƙasar Najeriya.[1] Tana da yawan faɗin ƙasa kimanin kilomita murabba’i 20,131 da yawan jama’a miliyan sha ɗaya da dubu hamsin da takwas da ɗari uku (a kiyasin shekarar 2011). Babban Birnin jihar shi ne birnin Kano]. Abba Kabir Yusuf ne gwamnan jihar tun daga zaɓen shekarar 2023, har zuwa yau. Ya sami matakin zama gwamna ne a jam'iyyar ''new nigerian people party'' (NNPP). Mataimakin gwamnan shi ne Aminu Abdussalam Gwarzo. Aminu Ado Bayero shi ne Sarkin Kano daga ranar 9 ga watan Maris, 2020 zuwa rana maikamar ta yau. Dattijan jihar sun haɗa da; Aminu Kano, Maitama Sule, Sani Abacha, Murtala Mohammed.
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]anyi wani mutum Mai suna malam sani Nasir Wanda yake garin Kano
- ↑ "About Kano". Kano State. 2017-12-30. Archived from the original on 2020-05-19. Retrieved 2020-05-19.