Jump to content

Tantabara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tantabara
Conservation status

Least Concern (en) Fassara  (IUCN 3.1)
Scientific classification
ClassAves
OrderColumbiformes (en) Columbiformes
DangiColumbidae (en) Columbidae
GenusColumba (en) Columba
jinsi Columba livia
Gmelin, 1789
Geographic distribution
General information
Tsatso crop milk (en) Fassara
Nauyi 294 g da 267 g
Faɗi 690 mm
tattabara mai fari da baki
tantabara da yayansa akan sheka

Tantabara ko tattabara (tàantabàra[1]) (Columba livia) tsuntsu ne.[2][3] Ana mata inkiya ɗan uwar alkawari, kuma ana kallon ta a matsayin wani alama na soyayya tare da shauki.

  1. Blench, Roger (2006). Archaeology, Language, and the African Past. AltaMira Press. ISBN 9780759104662
  2. Door Alhaji Maina Gimba, Russell G. Schuh (2014). Bole-English-Hausa Dictionary and English-Bole Wordlist. University of California Press.
  3. Door Charles Henry Robinson (1906). Dictionary of the Hausa Language, Volume 1.