Jump to content

Kamala Harris

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kamala Harris
Murya
49. Mataimakin Shugaban Ƙasar Taraiyar Amurka

20 ga Janairu, 2021 -
Mike Pence
Election: 2020 United States presidential election (en) Fassara
Ɗan majalisar Dattawan Taraiyar Amurka

3 ga Janairu, 2021 - 18 ga Janairu, 2021 - Alex Padilla (mul) Fassara
District: California Class 3 senate seat (en) Fassara
Election: 2016 United States Senate election in California (en) Fassara
vice-president-elect (en) Fassara

7 Nuwamba, 2020 - 20 ga Janairu, 2021
Ɗan majalisar Dattawan Taraiyar Amurka

3 ga Janairu, 2019 - 3 ga Janairu, 2021
District: California Class 3 senate seat (en) Fassara
Election: 2016 United States Senate election in California (en) Fassara
Ɗan majalisar Dattawan Taraiyar Amurka

3 ga Janairu, 2017 - 3 ga Janairu, 2019
Barbara Boxer (mul) Fassara
District: California Class 3 senate seat (en) Fassara
Election: 2016 United States Senate election in California (en) Fassara
32. Attorney General of California (en) Fassara

3 ga Janairu, 2011 - 3 ga Janairu, 2017
Jerry Brown (mul) Fassara - Xavier Becerra (mul) Fassara
27. San Francisco District Attorney (en) Fassara

8 ga Janairu, 2004 - 3 ga Janairu, 2011
Terence Hallinan (mul) Fassara - George Gascón (en) Fassara
deputy district attorney (en) Fassara

1990 - 1998
Rayuwa
Cikakken suna Kamala Devi Harris
Haihuwa Oakland Medical Center (en) Fassara da Oakland (en) Fassara, 20 Oktoba 1964 (60 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni Number One Observatory Circle (en) Fassara
Los Angeles
San Francisco
Washington, D.C.
Montréal
West Berkeley (en) Fassara
Oakland (en) Fassara
Ƙabila South Asian Americans (en) Fassara
Afirkawan Amurka
Jamaican Americans (en) Fassara
Tamil Americans (en) Fassara
Indian Americans (en) Fassara
multiracial American (en) Fassara
Harshen uwa Turancin Amurka
Turanci
Ƴan uwa
Mahaifi Donald J. Harris
Mahaifiya Shyamala Gopalan
Abokiyar zama Doug Emhoff (en) Fassara  (22 ga Augusta, 2014 -
Ma'aurata Willie Brown Jr. (en) Fassara
Ahali Maya Harris (en) Fassara
Ƴan uwa
Yare family of Kamala Harris (en) Fassara
Karatu
Makaranta University of California College of the Law, San Francisco (en) Fassara 1989) Juris Doctor (en) Fassara
Westmount High School (en) Fassara 1981)
Howard University (en) Fassara 1986) Bachelor of Arts (en) Fassara : Kimiyyar siyasa, ikonomi
F.A.C.E. School (en) Fassara
Matakin karatu Juris Doctor (en) Fassara
Bachelor of Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Turancin Amurka
African American Vernacular English (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Lauya, prosecutor (en) Fassara, marubuci, presidential candidate (en) Fassara da masana
Tsayi 1.57 m da 64.25 in
Wurin aiki San Francisco, Sacramento (mul) Fassara da Washington, D.C.
Employers San Francisco District Attorney's Office (en) Fassara  (1998, 2004 -  2000, 2011)
California Department of Justice (en) Fassara  (2011 -  2017)
Muhimman ayyuka The Truths We Hold: An American Journey (en) Fassara
Superheroes Are Everywhere (en) Fassara
Smart on Crime (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Alpha Kappa Alpha (en) Fassara
Congressional Black Caucus (en) Fassara
Congressional Asian Pacific American Caucus (en) Fassara
Congressional Caucus for Women's Issues (en) Fassara
Sunan mahaifi 賀錦麗, Hạ Cẩm Lệ da Hạ Cẩm Ly
Imani
Addini Baptists (en) Fassara
Jam'iyar siyasa Democratic Party (en) Fassara
IMDb nm3668431
kamalaharris.com da whitehouse.gov…

Kamala Devi Harris (an haife ta a ranar 20 ga watan Oktoba, a shekara ta alif dari tara da sittin da hudu miladiyya 1964), 'yar siyasar Amurka ce kuma lauya. Ita ce mataimakiyar shugaban kasar Amurka ta 49. Ta yi aiki a matsayin Sanatan Amurka daga Kalifoniya daga shekarar (2017) har zuwa (2021) Kafin ta hau kujerar Sanata, Harris ta kasance Babbar Mai Shari’a ta Jiha daga shekara ta (2011 ) zuwa shekara ta (2017)

A ranar 21 ga watan Janairu, shekara ta (2019) Harris ta sanar da takararta ga Shugaban Amurka a zaben shekarar (2020) Ta gama kamfen dinta a ranar 3 ga watan Disamba, shekara ta (2019) Bayan Joe Biden ya lashe zaben, sai ya zaɓi Harris a matsayin abokiyar takara a matsayin Mataimakiyar Shugaban kasa. Sun kuma lashe zaben ne a ranar 7 ga watan Nuwamba.

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]
Matemakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris, a yayin zantawa da gidan Talabiji na NBC
Kamala Harris

An kuma haifi Harris a Kaiser Permanente Oakland Medical Center a Oakland, California. Ta tashi ne a Tamil Indian American kuma Jamaican American. Iyaa yenta su ne Shyamala Gopalan Harris (haifaffiyar Tamilil na Chennai da Donald Harris. Dukansu Shyamala da Donald Harris sun yi karatu a Jami'ar California, Berkeley. Iyayen Harris sun sake aure a shekarar alif ta (1971) kuma a shekarar alif ta (1976) Harris ya koma Kanada tare da mahaifiyarsa da 'yar'uwarta. Harris ya tafi kwaleji a Jami'ar Howard a shekarar alif ta (1986) kuma ya sami digiri a kimiyyar siyasa.

A cikin shekarar alif ta (1989) Harris ta zama lauya bayan karatu a Hastings College of Law a Jami'ar California. Ta yi aiki a ofishin Babban Lauyan Gundumar Alameda a shekarar alif ta (1990) A shekarar (1998) Harris ta bar aiki don ofishin Babban Lauyan Gundumar a San Francisco. A cikin shekara ta (2003) Harris ta zama Babban Lauyan San Francisco.

Ta yi aiki a matsayin Babbar Lauyan California har zuwa shekara ta (2017) lokacin da ta zama Sanata a California.

Takarar Sanatan 2016

[gyara sashe | gyara masomin]
Kamala Harris

A farkon shekara ta (2016) Harris ta ce za ta yi yunkurin zama sanata bayan Barbara Boxer ta ce ba za ta yi aiki a matsayin sanata ba a zango na gaba. Harris ta ci matsayin a shekara ta (2016) kuma ta zama sanata a ranar 3 ga watan Janairun shekara ta (2017).

2020 yakin neman zaben shugaban kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Har ranar 21 ga watan Janairu, a shekara ta (2019) a hukumance ta sanar da kamfen dinta na Shugaban Amurka a zaben shugaban kasar Amurka na shekara ta (2020) Bayan watanni na faduwar lambobin zabe da karancin kudin yakin neman zabe, ta kuma kawo ƙarshen yakin neman zaben nata a ranar 3 ga watan Disamba, shekarar ta (2019).

Kamala Harris tare da wata mata

A watan Agusta 11, shekara ta (2020) Biden ya zabi Harris a matsayin abokin takararsa. A ranar 7 ga watan Nuwamba, tikitin Biden-Harris ya doke tikitin Trump - Pence wanda ya sanya ta zama zababben Mataimakin Shugaban kasa.

Kyauta da girmamawa

[gyara sashe | gyara masomin]
Kamala Harris cikin mutane

A cikin shekara ta (2020) Harris da Biden an ba su suna Mutanen lokaci na Shekara.

Bayanan kula

[gyara sashe | gyara masomin]

Sauran yanar gizo

[gyara sashe | gyara masomin]