Jammu da Kashmir
Jammu da Kashmir | |||||
---|---|---|---|---|---|
جموں و کشمیر (ur) جوٚم تہٕ کٔشیٖر (ks) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Srinagar (en) da Jammu (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 12,541,302 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 56.43 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Urdu | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 222,236 km² | ||||
Altitude (en) | 327 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Jammu and Kashmir (en) | ||||
Ƙirƙira | 26 Oktoba 1947 | ||||
Rushewa | 30 Oktoba 2019 | ||||
Ta biyo baya | Jammu and Kashmir (en) da Ladakh (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Jammu and Kashmir Legislature (en) | ||||
• Governor of Jammu and Kashmir (en) | Manoj Sinha (en) (7 ga Augusta, 2020) | ||||
• Chief Minister of Jammu and Kashmir (en) | Mehbooba Mufti (en) (4 ga Afirilu, 2016) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | no value | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | jk.gov.in |
Jammu da Kashmir tsohuwar jiha ce, yau yanki ne a ɓangaren Arewa mai nisa ta kasar Indiya. Jihar ta mamaye faɗin kasa adadin sukwaya mil 39,179 (wato kilomita 101,473.1) kuma mafi yawanci a yankin tsaunukan Himalaya. Idan aka kwatanta da faɗin kasa to jihar Jammu da Kashmir tafi Masarautar Bhutan amma batakai kasar Suwizalan ba. Jammu da Kashmir ta fada mulkin mallaka a 1947. Jammu da Kashmir tayi iyaka Jan jahohin Himachal Pradesh da ta Punjab a ƙasar Indiya daga kudu da kuma Jamhuriyar Jama'ar Sin daga daga arewa da gabas sai kuma daga yammaci inda tayi iyaka da kasar Pakistan. Akwai rikici akan yankuna a jihar Jammu da Kashmir tsakanin kasashen Sin, Pakistan da Indiya.
Addini
[gyara sashe | gyara masomin]Addinai a Jihar Jammu da Kashmir . Addinin Musulunci na mafi girma a jihar Jammu da Kashmir inda kaso 67% na mutanen jihar Musulmai na, sannan kuma mutanen yankin Kashmir adadin mabiya Musulunci yakai 97%.
Yankuna
[gyara sashe | gyara masomin]Jammu da Kashmir ta kunshi yankuna uku sune, Jammu, Kashmir da kuma Ladakh].
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Yara na wasan kwallon sanda (Cricket), Jammu da Kashmir
-
Tafkin Sanasar, Jammu da Kashmir
-
Wata motar Bas a Gulmarg, Jammu and Kashmir
-
Gulmarg, Jammu and Kashmir
-
Gondilabow, Jammu and Kashmir
-
Gwamnan Jammu and Kashmir
-
Tsohon ginin gidan gwamnatin Jihar, Jammu and Kashmir
-
Gidan waya, Jammu and Kashmir
-
Yan sanda na kokarin kwantar da tarzomar da ta barke yayin zanga-zanga a Kashmir
-
An samu barkewar rikici tsakanin Wasu kabilu a yankin
-
Jam'iyyar All-Party sunyi taro a Kanmu da Kashimr
-
Yan sandan Kashmir a kusa da Kogin Dal