Jump to content

Tabkin Chadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tabkin Chadi
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 100 m
Yawan fili 1,540 km²
Vertical depth (en) Fassara 10.5 m
Volume (en) Fassara 6.3 km³
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 13°05′57″N 14°30′17″E / 13.09926303°N 14.50463451°E / 13.09926303; 14.50463451
Kasa Cadi, Kameru, Najeriya da Nijar
Territory Far North (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Inflow (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara 2,381,635 km²
Ruwan ruwa Chad Basin (en) Fassara
Tafkin
Hoton tabkin chadi daga sararin samaniya a 1968
Tafkin
tafkin cadi

Tabkin Cadi ko Chadi wani babban tabki ne dake a inda ake kira a yanzu dasunansa wato yankin tabkin chadi, wannan tabki yana a arewa maso gabashin ƙasar Nijeriya ne tsakanin jihar Borno, Kasar chadi, kasar Kamaru da kasar Nijar, kuma tabkin ya kasance mai mahimmanci ga alumman dake wannan kasashen da su ke kewaye da tafkin, a inda yake samar da ruwan amfani ga mutane sama da miliyan 30.

Kimanin girman kasan da tabkin keda shi yakai: 1,350 km2 (520 sq mi) a shekara ta 2005 Zurfin tabkin yafara daga: 1.5 m (4 ft 11 in) zuwa matsanaicin zurfin dayakai 11 m (36 ft) sannan tsawon gabar tabkin yakai 650 km (400 mi)