Safi
Appearance
Safi | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Shah Safi na Farisa a kan doki yana ɗauke da sanda | |||||||||
Shahanshah | |||||||||
Karagan mulki | 28 ga Janairu 1629 – 12 Mayu 1642 | ||||||||
Nadin sarauta | 29 ga Janairu 1629 | ||||||||
Predecessor | Abbas I | ||||||||
Successor | Abbas II | ||||||||
Haihuwa |
Sam Mirza 1611 | ||||||||
Mutuwa |
12 ga Mayu 1642 (shekaru 30–31) Kashan, Daular Safawiyya | ||||||||
Birnewa | |||||||||
Matan aure | Anna KhanumSauran | ||||||||
Issue | Abbas IIMaryam BegumSauran 'ya'ya maza | ||||||||
| |||||||||
Masarauta | Gidan Safawiyya | ||||||||
Mahaifi | Muhammad Baqer Mirza | ||||||||
Mahaifiya | Dilaram Khanum | ||||||||
|
Shah Safi (Farisawa: شاه صفی) (1611 – 12 ga Mayu 1642) An haife shi da sunan Sam Mirza (Farisawa: سام میرزا) Shi ne Shah na shida na daular Safawiyya kuma ya yi mulki na tsawon shekaru 14 daga 1629 zuwa 1642.[1] Ya karbi mulki ya gaji kakansa Shah Abbas I.[2]