Jump to content

Safi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.
Safi
Shah Safi na Farisa a kan doki yana ɗauke da sanda
Shahanshah
Karagan mulki 28 ga Janairu 1629 – 12 Mayu 1642
Nadin sarauta 29 ga Janairu 1629
Predecessor Abbas I
Successor Abbas II
Haihuwa Sam Mirza
1611
Mutuwa 12 ga Mayu 1642 (shekaru 30–31)
Kashan, Daular Safawiyya
Birnewa
Haramin Fatima Masumeh, Qom, Iran
Matan aure Anna Khanum
Sauran
Issue Abbas II
Maryam Begum
Sauran 'ya'ya maza
Names
Abul Muzaffar Shah Safi bin Faizi Mirza al-Husaini al-Musawi al-Safawi Bahadur Khan
Regnal name
Shahzada Abul Nasir Sam Mirza
Masarauta Gidan Safawiyya
Mahaifi Muhammad Baqer Mirza
Mahaifiya Dilaram Khanum

Mai Martaba Inuwar Allah Soltan

Safi
Sarkin sarakuna
Shugaba mai hadewa
Nawab Mfi Tsarki
Nawab Khaqan
Ma'abocin Alqur'ani
Safi

Shah Safi (Farisawa: شاه صفی) (1611‌‌‌ – 12 ga Mayu 1642)‌ An haife shi da sunan Sam Mirza (Farisawa: سام میرزا) Shi ne Shah na shida na daular Safawiyya kuma ya yi mulki na tsawon shekaru 14 daga 1629 zuwa 1642.[1] Ya karbi mulki ya gaji kakansa Shah Abbas I.[2]

Manazarta

  1. التاريخ الاسلامي، التاريخ المعاصر، ايران وافغانستان (1416 هـ / 1995). محمود شاكر. المكتب الاسلامي. ص 12
  2. Matthee 2021, p. 144.