Jump to content

Maitatsine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maitatsine
Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa Najeriya
Mutuwa 1980
Sana'a
Imani
Addini Musulunci

Mohammed Marwa (mutuwa 1980), an kuma fi sanin shi da lakabinsa wato Maitatsine, ya kasance Malamin musulunci ne sai dai ba Malamin kirki ba wanda baiyi amfani da Ilimin shi ba, a Najeriya Maitatsine da da Hausa ma'ana wanda aka tsine mawa[1] Masu bin sa ana kiransu da Ƴan Tatsine.[2]

Asalinta da tushenta

[gyara sashe | gyara masomin]

Asalin shi dan Marwa a arewacin Kamaru. bayan ya yi karatu sai ya dawo Kano, Nigeria a kimanin shekara ta 1945, [3][4] [5] [4] [6] .[7] [4][5] Anyi ƙiyasin aƙalla mutum 1,000 ne suka rasa rayukansu a Yola da sauran sassan arewacin Najeriya ya kuma yi dalilin mituwar mutane kusan 60,000 sun rasa matsugunin su.[8]

Duba wannan

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Allan Christelow, Abdalla Uba Adamu: Art. "Mai Tatsine" in John L. Esposito (ed.): A cikin Oxford Encyclopedia na duniyar Musulunci. 6 Bde. Oxford 2009. Bd. III, S. 459-462.
  1. Adesoji, Abimbola (Summer 2011). "Between Maitatsine and Boko Haram: Islamic Fundamentalism and the Response of the Nigerian State". Africa Today. 57 (4): 98–119, 136. Retrieved 2011-11-13.
  2. Paul M. Lubeck (1985). "Islamic Protest under Semi-Industrial Capitalism: 'Yan Tatsine Explained". Africa: Journal of the International African Institute. 55 (4): 369–389. JSTOR 1160172.
  3. Kastfelt, Niels (1989). "Rumours of Maitatsine: A Note on Political Culture in Northern Nigeria". African Affairs. 88 (350): 83–90. Retrieved 2011-09-04.
  4. 4.0 4.1 4.2 Pham, J. Peter (2006-10-19). "In Nigeria False Prophets Are Real Problems". worlddefensereview.com. World Defense Review. Archived from the original on 2013-02-09. Retrieved 2011-11-21.
  5. 5.0 5.1 Hiskett, Mervyn (October 1987). "The Maitatsine Riots in Kano, 1980: An Assessment". Journal of Religion in Africa. 17 (3): 209–23. doi:10.1163/157006687x00145. JSTOR 1580875.
  6. Adamu, Lawan Danjuma (2010-12-26). "Maitatsine: 30 Years After Kano's Most Deadly Violence". Sunday Trust. Daily Trust. Retrieved May 25, 2012.
  7. Johnson, Toni (31 August 2011). "Backgrounder: Boko Haram". Council on Foreign Relations. Retrieved 2011-09-01.
  8. Religious Violence in Nigeria – the Causes and Solutions: an Islamic Perspective Archived 2016-03-04 at the Wayback Machine, A. O. Omotosho. Swedish Missiological Theme 2003, P. 15-31.

Diddigin bayanai na waje

[gyara sashe | gyara masomin]