Jump to content

Musulunci a Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Musulunci a Najeriya
Islam of an area (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Islam on the Earth (en) Fassara da adine a najeriya
Facet of (en) Fassara Najeriya
Ƙasa Najeriya

Mutane sama da 154,000,000 yan Najeriya musulmai ne kenan sama da rabin yan kasar wato 70% ne ke bin tafarkin addinin Musulunci. Mafi yawan musulman Najeriya mabiya Sunnah ne, Duk da haka da akwai mabiya Dariku da Shi'a marasa rinjaye a wadansu daga cikin biranen kasar kamar Zariya, Borno, Neja, Sokoto, Kano da dai sauran su. Duba Shi'a a Najeriya. Mafi yawan musulman Nigeria mazauna ne na bangaren arewacin kasar, sannan akwai adadin mabiyan musulunci a yankin kudu maso gamma na kasar Nigeria. Akwai kadan daga mabiya Ahmadiyya darikar da ta fara a karni na 19 a kasar Indiya. Kungiyar da take bincike akan harkokin addinai ta Duniya wato Pew Forum on religious diversity tace kash 12%.

Na musulman Najeriya mabiya Shi'a ne, yayin da 3% ke bin Ahmadiyya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.