Jump to content

Lissafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lissafi
academic discipline (en) Fassara, academic major (en) Fassara da mathematical term (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na natural science (en) Fassara
Bangare na science, technology, engineering, and mathematics (en) Fassara, formal science (en) Fassara da exact science (en) Fassara
Amfani ilmi, mathematical modelling (en) Fassara, Injinia., finance (en) Fassara da computation (en) Fassara
Facet of (en) Fassara mathematics education (en) Fassara
Suna a harshen gida μᾰθημᾰτικά
Is the study of (en) Fassara mathematical object (en) Fassara
Hashtag (en) Fassara math, mathematics da maths
Has characteristic (en) Fassara mathematical beauty (en) Fassara, formalization (en) Fassara da har’abada
Tarihin maudu'i tarihin lissafi da bayanan lissafi
Gudanarwan masanin lissafi, mathematics student (en) Fassara da Doctor of Sciences in Physics and Mathematics (en) Fassara
WordLift URL (en) Fassara http://data.thenextweb.com/tnw/entity/mathematics
Stack Exchange site URL (en) Fassara https://math.stackexchange.com
Lissafi kenan
Lissafi

Lissafi ko kuma nazarin kidaya wani fanni ne na ilimi wanda yake taimakawa Dan' Adam yin kidaya da sanin yawan abubuwa da kuma sanin tsarin yadda abubuwa suke idan an cenza su ta wata suffar. Ko kuma Ilimi ne na fasaha wanda ake koyan yadda ake tsare tsare, zane-zane da kuma kere-kere ta hanya mai sauki.

Shi lissafi ya rabu kashi biyu: Lissafi wani fannin ilimi ne da ya shafi nazarin 'ya'yan kididdiga adadi, sarari, tsari, yanayi da sauyi.ana amfani da ilimin lissafi a bangarori da dama kamar; kimiyya, kanikanci, likitanci, da kimiyyar zaman takewa. Amfanin ilimin lissafi a wadansu lokuta shike haifar da sabbin rassa a fannin kamar lissafin kididdiga.kuma masana lissafi suna anfani da lissafi tsagwaran sa, ba don wani dalili ba, Ba wani abu dazai iya bayyana maka wannan lissafi ne na amfani ko kuma a'a.

  • lissafin zane
    lissafin numbobi
    (1) akwai lissafi na lambobi, kasafi da kidaya wato (hadawa, rubawa, rabawa da kuma fiddawa) wadda ake kira Aljebra.
  • (2) Akwai kuma lissafi na zane-zane na muhalli, kirkire-kirkire da sauransu da ake kira Geometri.

Geometri tana taimakawa wajen sanin suffar abu: wato tsawonsa, fadinsa, girmansa da yawansa. Tana taimaka mana a takaice a cikin fannin gini, kira da kuma suffur.

lissafin statistic kenan

Ana yin lissafi kafin ayi wani abu domin a san me nene sakamakon abun idan ya faru wannan bangaren na lissafi ana kiransa Kasafi wato "statistics" a turance. A cikin wannan fanni na Kasafi a kan hada gamayyar abubuwa a yi nazari akan sakamakon da za su bayar idan anyi wani abu akan su ta hanyar anfani da alkalamomin da su ke a cikin su.

Lissafi

Sanin asalin ilimin lissafi abu ne mai wahalar gaske amma an fara ganinlissafai masu wahala ne akusan shekarata 3000 kafin bayyanar Annabi isa (300 MD) a lokacin [[babila]] da Misra suka fara lissafin kirga da lissafin awo, Domin haraji, kasuwanci, gine-gine, tsare-tsare da kuma iimin taurari mafi dadewar rubutun da aka samu akan lisafi an same sune a kasa-shen  Mesofotamiya and misra wadanda aka rubuta su a kimani shekaru 2000–1800 kafin haihuwar annabi isah Ya fara faruwa ne a lokacin karni na shida yayin da pathogares(daya daga cikin masanan lissafi na wancen lokacin) da dalibansa suka fara nazarin lissafi amatsayin darasi tareda masana lissafin Girka shekaru 3000 kafin zuwan annabi Isah , Masanin lissafin nan Ecluid shine ya samar da wata hanyar lissafi da akekira da turanci(axiomation). Wanda har yau ana amfani dashi.