Kogin Hadejia
Appearance
Kogin Hadejia | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 12°39′N 10°39′E / 12.65°N 10.65°E |
Kasa | Najeriya |
Territory | Jihar Yobe |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
Sanadi | ambaliya |
Kogin Haɗejia ( Hausa : ) kogi ne dake a jihar Jigawa a arewacin Najeriya kuma yanki ne na Kogin Yobe (Ko madugu Yobe). Daga cikin garuruwa da biranen da suke kwance ko kusa da bankunan akwai Hadejia da Nguru . Lalacewar kogin da nufin noman rani ya haifar da raguwar yawan ruwa a yankin dausayin Hadejia-Nguru, wanda kogin yake yi tare da Tafkin Nguru . A yanzu haka kogin Hadejia yana ƙarƙashin kashi 80% na madatsun ruwa na Tiga Dam da Challawa da ke jihar Kano .[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Irrigation potential in Africa: A basin approach". United Nations Food and Agriculture Organization. 1997. Retrieved 2009-10-01.
- ↑ "Challawa Gorge Reservoir" (PDF). United Nations Environment Program. Archived from the original (PDF) on 2009-05-09. Retrieved 2009-10-03.