Jump to content

Jimmy Wales

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jimmy Wales
Murya
non-executive director (en) Fassara

27 ga Janairu, 2016 -
Chair of the Wikimedia Foundation Board of Trustees (en) Fassara

20 ga Yuni, 2003 - 28 Oktoba 2006 - Florence Devouard (en) Fassara
Founder's seat (en) Fassara

Rayuwa
Cikakken suna Jimmy Donal Wales
Haihuwa Huntsville (en) Fassara, 7 ga Augusta, 1966 (58 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Birtaniya
Harshen uwa Turancin Amurka
Ƴan uwa
Abokiyar zama Pamela Green (en) Fassara  (1986 -  1993)
Christine Rohan (en) Fassara  (1997 -  2001)
Kate Garvey  (6 Oktoba 2012 -
Karatu
Makaranta Indiana University Bloomington (en) Fassara
Randolph School (en) Fassara
(1979 - 1983)
Auburn University (en) Fassara
(1983 - 1986)
University of Alabama (en) Fassara
(1986 -
Harsuna Turancin Amurka
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa, blogger (en) Fassara, entrepreneur (en) Fassara, Wikimedian (en) Fassara, computer scientist (en) Fassara, researcher (en) Fassara, orator (en) Fassara da Ɗan kasuwa
Employers Bomis (en) Fassara  (1996 -  2004)
Fandom (en) Fassara  (2004 -
Muhimman ayyuka Wikipedia
Kyaututtuka
Wanda ya ja hankalinsa Ayn Rand da Friedrich Hayek (en) Fassara
Mamba Wikimedia Foundation Board of Trustees (en) Fassara
Wikimedia Foundation
Sunan mahaifi Jimbo
Imani
Addini irreligion
IMDb nm2467065
jimmywales.com
Hoton Jimmy Wales a shekara ta 2016.

Jimmy Donal Wales (/ˈdʒɪmi ˈdoʊnəl weɪlz/); (An haife shi ranar bokwai (7) ga watan Augustan shekara ta alif 1966) a garin Huntsville da ke jihar Alabama a Ƙasar Amurka, yana zaune a Landon da ke Ƙasar Ingila. ɗan kasuwan Kasar Tarayyar Amurka ne.[1][2] Jimmy Wales da Larry Sanger ne suka ƙirƙiri babbar manhajar Wikipidiya a shekara ta 2001. Ya yi karatu a Jami'ar Auburn da Jami'ar Jihar Alabama, Tuscaloosa inda ya samu shaidar digiri na biyu a Jami'ar jihar Indiana, shahararren dan kasuwan yanar gizo ne, kuma yana da adadin kuɗi sama da dala miliyan daya ($1,000,000) a shekara ta dubu biyu da sha hudu (2014).

Farkon rayuwa da karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Wales a Huntsville, Alabama, da tsakar dare a ranar 7 ga watan Augustan, shekara ta alif 1966, amma shaidar haihuwarsa tana nuna ranar tokwos (8) ga watan Augutane.

Jimmy Wales

Shi ne shugaban Wikia, Inc. tun daga shekara ta 2004 har zuwa yau, Mazaunin Shugaban Wikimedia Foundation daga shekara ta 2003–2006, Chair emeritus of Wikimedia Foundation daga shekara ta 2006 har zuwa yanzu, shi ya amshi Florence Devouard a matsayin shugaban Wikimedia Foundation, Babban Dan kungiyar wikimedia Foundation Creative Commons ne, kuma yana daga cikin masu bada shawara a Sunlight Foundation da MIT Center for Collective Intelligence, a Guardian Media Group ya daina bada shawara a watan Afrilun shekaran 2017.

Matansa sune;

  • Pamela Green daga shekara ta (1986 zuwa 1993),
  • Christine Rohan (1997–2011), sai
  • Jimmy Wales
    Kate Garvey. Wanda tun daga shekara ta 2012 har yanzu suna tare. 'Ya'yansa guda 3 ne mata.
  1. Jimmy Wales [@jimmy_wales] (September 16, 2019). Jimmy Wales [@jimmy_wales] (September 16, 2019). "I just became a UK citizen, quite happy about that. It occurs to me that perhaps a few MPs should actually take the "Life in the UK" test and study the manual!" (Tweet) – via Twitter.
  2. Horovitz, David (January 7, 2011). "Jimmy Wales's benevolent Wikipedia wisdom". The Jerusalem Post. Archived from the original on August 3, 2018. Retrieved December 26, 2017.