Jump to content

Gargajiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwarya
kunun hausawa

Gargajiya wasu dabi'une da ake amfani da su a kasar Hausa, musamman yan Najeriya. Kuma yawan cinsu sunfi bin wannan irin dabi'ar.

Ga kadan daga cikin abin da suka fi bayyana a gargajiyance

[gyara sashe | gyara masomin]

fannin kida

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Goge
    Kidan goge
  2. Kidan kwarya
  3. kidan garaya
  4. Kidan gurmi

fannin a abinci

[gyara sashe | gyara masomin]

akwai irin su

  1. Tuwo
  2. dambu
  3. bira bisko
  4. Dan wake
  5. mace tana soya waina a tanda
    Waina da dai sauran su