Shuka itace abinda ake binnewa a kasa ta fita bayan zuba mata ruwa ko bayan samuwar ruwan sama. Shuka na samuwa ne daga irin ƴaƴan itace.
- Anyi shuka a gonar Bala
- Gwamnati na shuka itace domin kare kwararowan hamada
- Nayi shukan mangwaro a harabar gida na.