Jump to content

Hau

Daga Wiktionary

1- Hau na nufin hawa kan wani abu.[1]

2- Hau shine kamar bala'i ya afka wa mutum.[2]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado hau ta haushi sai asara yake
  • Yaran Audu ya hau bishiya ya fado

Manazarta

[gyarawa]