Jump to content

Willian Pacho

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Willian Pacho
Rayuwa
Cikakken suna Willian Joel Pacho Tenorio
Haihuwa Rosa Zárate (en) Fassara da Quinindé Canton (en) Fassara, 16 Oktoba 2001 (23 shekaru)
ƙasa Ecuador
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Independiente del Valle (en) Fassara2019-2022260
Royal Antwerp2022-2023420
  Eintracht Frankfurt (en) Fassara2023-2024330
  Paris Saint-Germainga Augusta, 2024-no value00
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Lamban wasa 51
Nauyi 81 kg
Tsayi 1.87 m

William Joel Pacho Tenorio (an haife shi 16 ga Oktoba 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ecuador wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na ƙungiyar Bundesliga Eintracht Frankfurt da ƙungiyar Ecuador ta ƙasa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.