Jump to content

Robert Sturdy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


 

Robert Sturdy
Member of the European Parliament (en) Fassara

14 ga Yuli, 2009 - 30 ga Yuni, 2014
District: East of England (en) Fassara
Election: 2009 European Parliament election (en) Fassara
Member of the European Parliament (en) Fassara

20 ga Yuli, 2004 - 13 ga Yuli, 2009
District: East of England (en) Fassara
Election: 2004 European Parliament election (en) Fassara
Member of the European Parliament (en) Fassara

20 ga Yuli, 1999 - 19 ga Yuli, 2004
District: East of England (en) Fassara
Election: 1999 European Parliament election (en) Fassara
Member of the European Parliament (en) Fassara

19 ga Yuli, 1994 - 19 ga Yuli, 1999
District: Cambridgeshire (en) Fassara
Election: 1994 European Parliament election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Wetherby (en) Fassara, 22 ga Yuni, 1944 (80 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta University of Sussex (en) Fassara
Ashville College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Manoma
Wurin aiki Strasbourg da City of Brussels (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Conservative Party (en) Fassara

Robert Sturdy (an haife shi 22 Yuni 1944, a birnin Wetherby, West Riding na Yorkshire ) ɗan siyasan Biritaniya ne, kuma tsohon Memba a Majalisar Tarayyar Turai (MEP) na yankin Gabashin Ingila na Jam'iyyar Conservative. Ya rike matsayin tun daga 1999 zuwa 2014. Kafin nan, ya kasance MEP na Cambridge da Bedfordshire North, daga 1994 zuwa 1999.

Sturdy ya yi karatu a Kwalejin Ashville mai zaman kanta. Kafin a zabe shi ya kasance manomi kuma tsohon shugaban karamar hukuma na Young Farmers .

Ɗansa, Julian Sturd, Dan majalisa ne na Conservative a mazabar York Outer .

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]