Julia Garner
Appearance
Julia Garner | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | The Bronx (en) , 1 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni | Tarayyar Amurka |
Ƙabila | Israeli Jews (en) |
Harshen uwa |
Turanci Ibrananci Israeli (Modern) Hebrew (en) Turancin Amurka |
Ƴan uwa | |
Mahaifiya | Tami Gingold |
Abokiyar zama | Mark Foster (en) (2019 - |
Karatu | |
Makaranta | Eagle Hill School (en) |
Harsuna |
Turanci Ibrananci Israeli (Modern) Hebrew (en) Turancin Amurka |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo da stage actor (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
Imani | |
Addini |
Yahudanci Kiristanci |
IMDb | nm3400186 |
Julia Garner (an haifeta daya ga watan Fabarairu a shekarar alif dari tara da casa'in da hudu [1]). Anfi saninta da Ruth Langmore saboda rawar da ta taka a wasan kwaikwayo mai dogon zango na masu laifuka na tashar Netflix mai suna Ozark (daga shekara ta dubu biyu da sha bakwai zuwa dubu biyu da ashirin da biyu).