Jump to content

Jerry Rawlings

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerry Rawlings
shugaba

1994 - 1996
Shugaban kasar Ghana

31 Disamba 1981 - 7 ga Janairu, 2001
Hilla Limann - John Kufuor
Shugaban kasar Ghana

4 ga Yuni, 1979 - 24 Satumba 1979
Fred Akuffo - Hilla Limann
Rayuwa
Haihuwa Accra, 22 ga Yuni, 1947
ƙasa Ghana
Harshen uwa Turanci
Mutuwa Korle - Bu Teaching Hospital (en) Fassara, 12 Nuwamba, 2020
Makwanci Accra
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi
Ƴan uwa
Abokiyar zama Nana Konadu Agyeman Rawlings  (1977 -
Yara
Karatu
Makaranta Achimota School 1966)
Harsuna Turanci
Ewe (en) Fassara
Twi (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, soja da Soja
Wurin aiki Accra
Kyaututtuka
Mamba Holy Spirit Cathedral (Accra) (en) Fassara
Aikin soja
Fannin soja Ghana Air Force (en) Fassara
Digiri Captain (en) Fassara
Ya faɗaci Second Liberian Civil War (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Armed Forces Revolutionary Council, Ghana (en) Fassara
National Democratic Congress (en) Fassara

Jerry John Rawlings (22 ga Yuni 1947 – 12 Nuwamban shekarar 2020) ɗan siyasan Ghana ne kuma jami’in soja. Ya yi aiki a matsayin Shugaban Ghana a jamhuriya ta huɗu yayi aiki daga shekarar 1993 zuwa 2001.

Jerry Rawlings
Jerry Rawlings
Jerry Rawlings

Rawlings ya mutu a wani asibiti a Accra a ranar 12 Nuwamba Nuwamba 2020 daga COVID-19, yana da shekaru 73. [1]

Sauran yanar gizo

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Jerry Rawlings, ex-Ghanaian president, dies from COVID-19