Jump to content

Jena

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jena


Wuri
Map
 50°55′38″N 11°35′11″E / 50.9272°N 11.5864°E / 50.9272; 11.5864
Ƴantacciyar ƙasaJamus
Federated state of Germany (en) FassaraThuringia (en) Fassara
Babban birnin
Kreis Jena-Land (en) Fassara (1950–1994)
Yawan mutane
Faɗi 110,791 (2023)
• Yawan mutane 965.41 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 114.76 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Saale (en) Fassara da Leutra (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 143 m
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
• Gwamna Thomas Nitzsche (en) Fassara (1 ga Yuli, 2018)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 07751, 07743, 07745, 07747 da 07749
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 03641 da 036425
NUTS code DEG03
German municipality key (en) Fassara 16053000
Wasu abun

Yanar gizo jena.de

Jena Birni ne, a Jamus kuma birni na biyu mafi girma a Thuringia. Tare da biranen Erfurt da Weimar da ke kusa, ya zama yankin tsakiyar babban birni na Thuringia tare da mazauna kusan 500,000, yayin da garin da kansa yake da yawan jama'a kusan 110,000[1]. Jena cibiyar ilimi da bincike ce; jami'ar (yanzu Jami'ar Friedrich Schiller) an kafa ta a cikin 1558 kuma tana da ɗalibai 18,000 a shekarar 2017 kuma Ernst-Abbe-Fachhochschule Jena ya ƙidaya wasu ɗalibai 5,000. Bugu da ƙari, akwai cibiyoyi da yawa na manyan ƙungiyoyin bincike na Jamus.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Wells, John (3 April 2008). Longman Pronunciation Dictionary (3rd ed.). Pearson Longman. ISBN 978-1-4058-8118-0.