Gmail
URL (en) | https://mail.google.com/ da https://www.gmail.com/ |
---|---|
Iri | mailbox provider (en) , email system (en) , online service (en) da webmail (en) |
Language (en) | multiple languages (en) |
Programming language (en) | JavaScript (mul) |
Bangare na | Google Workspace (mul) da Google |
Mai-iko | |
Maƙirƙiri | Paul Buchheit (en) |
Web developer (en) | |
Service entry (en) | 1 ga Afirilu, 2004 |
Official blog URL (en) | https://blog.google/products/gmail/ |
gmail | |
Gmail | |
Google+ | +Gmail |
Gmel Sabis ne na saƙon e-mail kyauta wanda Google ke gudanarwa. Ya zuwa shekara ta 2019, tana da mutane da ke amfani da ita sama da mutum biliyan 1.5 a duk fadin duniya, wanda hakan ya sa ta zamo kamfanin hudda ta email mafi girma a duniya.[1] Wasu daga cikin waɗanda zasu fafata da Gmail sune Yahoo! Mail, Hotmail / Windows Live Mail, da Inbox.com. Wurin da aka bai wa kowane memba na Gmel ana kara shi kadan a kowane dakika, kuma ya zuwa ranar ga watan Yulin, shekarar 2012, Google na samar wa kowane asusu kimanin MB 10272 na sarari.
Ayyukan Google
[gyara sashe | gyara masomin]Manhajar Google sabis ne daga Google wanda aka ƙirƙira shi a watan Fabrairun 2006 azaman Gmel don yankinku. Yana ba da izini ga masu gudanar da tsarin kamfani ko ƙungiya don ƙirƙirar asusun imel don yankinsu.
Matsalar kasuwanci
[gyara sashe | gyara masomin]A kasar Ingila (UK), alamar kasuwanci "Gmail" mallakar wani kamfani ne kafin a fara Gmail ta Google. Don haka, Ingila na amfani da yankin "googlemail.com" ga masu amfani da su, kuma tambarin yana da kalmomin "Google Mail" maimakon "Gmail" na yau da kullun.
A watan Satumba na shekara ta 2009 Google ya fara canza tambarin asusun Burtaniya zuwa na Gmel bayan sasanta rikicin rikicin kasuwanci.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Petrova (October 26, 2019). "Gmail dominates consumer email with 1.5 billion users". CNBC.com. Archived from the original on November 17, 2019. Retrieved November 19, 2019.