Finn Wolfhard
Appearance
Finn Wolfhard | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Finn Michael Wolfhard |
Haihuwa | Vancouver, 23 Disamba 2002 (22 shekaru) |
ƙasa | Kanada |
Ƴan uwa | |
Ahali | Nick Wolfhard (en) |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, mawaƙi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, dan wasan kwaikwayon talabijin, darakta, marubin wasannin kwaykwayo da darakta |
Tsayi | 1.84 m |
Mamba |
Calpurnia (en) The Aubreys (en) |
Artistic movement | indie rock (en) |
Kayan kida |
murya rhythm guitar (en) |
IMDb | nm6016511 |
Finn Wolfhard (an haife shi ranar 23 ga watan Disamba, 2002) dan wasan kwaikwayo ne kuma mawaka na Kanada. An san shi da taka rawar Mike Wheeler a kan jerin Netflix Stranger Things daga shekarar 2016 zuwa yanxu. Ya kuma taka rawar Richie Tozier a cikin fim din tsoro IT (2017) da mabiyinsa IT: Babi na Biyu (2019), kuma ya yi tauraro a cikin babban fim din Ghostbusters: Afterlife (2021). Tun daga lokacin Wolfhard ya fara halartan darakta tare da gajeren fim din barkwanci Dare Shifts (2020).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.