David luiz moreira marinho (an haifeshi ranar 22 ga watan Afrilu, 1987) ya kasance hazikin Dan kwallon brazil
Wanda asalan take buga was an kwallon a matsayin Dan baya na tsakiyar fili na gasar Campeonato Brasileiro Série A a kungiyar flaminho.Run asalan shi yana buga kwallon a matsayin lamba hudu da saga bisano aka mai dashi Dan kwallon Dan baya,Anna kuma zai iya buga bangaren Dan tsakiyar fila.[1][2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
↑"'Crazy mistakes' won't affect David Luiz as he eyes a return to form for Chelsea". Goal.com. 26 November 2011. Archived from the original on 29 November 2011. Retrieved 3 December 2011