Cagliari
Appearance
Cagliari | |||||
---|---|---|---|---|---|
Castéddu (sc) | |||||
| |||||
| |||||
Inkiya | Città del sole | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Italiya | ||||
Autonomous region with special statute (en) | Sardiniya | ||||
Metropolitan city of Italy (en) | Metropolitan City of Cagliari (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 148,117 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 1,721.29 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 86.05 km² | ||||
Altitude (en) | 4 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Capoterra (en) Elmas (en) Quartu Sant'Elena (en) Quartucciu (en) Sestu (en) Assemini (en) Monserrato (en) Selargius (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani | |||||
Patron saint (en) | Saturninus of Cagliari (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | municipal council of Cagliari (en) | ||||
Gangar majalisa | city council of Cagliari (en) | ||||
• Mayor of Cagliari (en) | Paolo Truzzu (mul) (18 ga Yuli, 2019) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 09121–09131 da 09134 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 070 | ||||
ISTAT ID | 092009 | ||||
Italian cadastre code (municipality) (en) | B354 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | comune.cagliari.it | ||||
Cagliari (lafazi: /kallari/) birni ne, da ke a yankin Sardiniya, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin yankin Sardiniya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, yana da jimillar yawan mutane 431 372 (dubu dari huɗu da talatin da ɗaya da dari uku da saba'in da biyu). An gina birnin Cagliari a karni na takwas kafin haihuwar annabi Issa.
-
Bakin ruwa na Poetto,Cagliari
-
Library na tsohuwar Jami'a a Cagliari
-
Gini a Cagliari
-
A Cagliari
-
A Cagliari Sardina
-
Mutum mutumi