Banjarmasin
Appearance
Banjarmasin | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Indonesiya | ||||
Province of Indonesia (en) | South Kalimantan (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 662,230 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 9,197.64 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Banjar (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 72 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Barito River (en) | ||||
Altitude (en) | 1 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 24 Satumba 1526 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Ibnu Sina (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0511 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | banjarmasinkota.go.id |
Banjarmasin, a tsibirin Borneo, babban birnin yankin Kudancin Kalimantan ce, a kasar Indonesiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, jimilar mutane 625,395. An gina birnin Medan a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Otal na Banjarmasin
-
Gidan tarihi na Wasaka, Banjarmasin
-
Wata kasuwar gargajiya a da ake yi bisa ruwa, Banjarmasin
-
Jalan Lambung, Mangkurat, Banjarmasin
-
Banjarmasin
-
Jembatan Barito, Banjarmasin
-
Birnin Banjarmasin
-
Sungai Miai, Banjarmasin