Annabi
Appearance
![]() | |
---|---|
sana'a | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
manzo da Quranic character (en) ![]() |
Bangare na |
Ḥizb Allāh (en) ![]() |
Amfani |
dawah (en) ![]() ![]() ![]() |
Facet of (en) ![]() |
Abd (en) ![]() |
Jinsi | namiji |
Honorific suffix (en) ![]() |
Peace be upon him (en) ![]() |
Addini | Musulunci |
Field of this occupation (en) ![]() | bauta a musulunci |
Bisa |
waḥy (en) ![]() ![]() |
Muhimmin darasi |
prophecy in Islam (en) ![]() |
Depicts (en) ![]() |
prophecy (en) ![]() ![]() ![]() |
Alaƙanta da |
Taqwa (en) ![]() ![]() ![]() |
Kiyaye ta |
God in Islam (en) ![]() |
Enemy (en) ![]() |
Shaitan (en) ![]() ![]() |
Yadda ake kira mace | Prophetin des Islam da profeta del islam |
Hannun riga da |
Munafiq, Mujrim (en) ![]() ![]() |
Kalmar Annabi an samo ta ne daga kalmar Larabci watoالنبي kuma tana nufin mutum wanda musulmai sukai imani cewar Allah yana aiko mala'ika Jibrilu a gare shi,Kuma da yaran harshen larabci tana nufin mutum wanda mai bada labari A hasashen Hausa kalmar tana nufin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama a duk lokacin da aka fadeta ba tare da ansa sunan wani Annabi ba a gaban kalmar misali mutum yace Annabi yace to abin da zai zo zuciyar mai saurare yana nufin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama.
Annabawa a Muslunci
[gyara sashe | gyara masomin]- ANNABI MUHAMMADAS
- Annabi Adam AS
- Annabi IdrisAS
- Annabi Nuhu AS
- Annabi Hud AS
- Annabi Salihu AS
- Annabi Ibrahim AS
- Annabi Luɗ AS
- Annabi Isma'il AS
- Annabi Isah AS
- Annabi Yunus AS
- Annabi Yusuf AS
- Annabi Shuaibu AS
- Annabi Musa AS
- Annabi DAUWUD AS
Littafan da Allah ya saukar wa annabawa
[gyara sashe | gyara masomin]- Zabura Annabi Dauda
- Attaura Annabi Musa
- Injila Annabi Isa
- Al-Kur'ani Annabi Muhammad SAW
- Suhufi Ibrahim wa musa