Jump to content

Alan Ruck

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alan Ruck
Rayuwa
Haihuwa Cleveland, 1 ga Yuli, 1956 (68 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Abokiyar zama Mireille Enos (en) Fassara  (4 ga Janairu, 2008 -
Karatu
Makaranta University of Illinois Urbana–Champaign (en) Fassara
Parma Senior High School (en) Fassara
University of Illinois College of Fine and Applied Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, stage actor (en) Fassara, ɗan wasan kwaikwayo da marubuci
IMDb nm0001688

Alan Douglas Ruck (haihuwa: 1 ga Yuli 1956) dan wasan kwaikwayo ne na Amurka.

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ruck a Cleveland dake jahar Ohio, mahaifiyarshi malamar makaranta ce, mahaifinshi kuma yayi aiki a kamfanin magunguna.[1] Ya halarci makarantar sakandare ta Parma a Parma, Ohio, kuma ya sauke karatu daga Jami'ar Illinois tare da BFA. a cikin wasan kwaikwayo a shekarar 1979.[2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Toosi, Nahal (November 5, 2005). "Alan Ruck's day off". Lawrence Journal-World. Retrieved July 12, 2023.
  2. Haithman, Diane (July 3, 1986). "Ruck Just Put Himself Into His 'Day Off' Role". Chicago Tribune. Retrieved July 12, 2023.