J. P. Clark
Appearance
J. P. Clark | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | John Pepper Clark-Bekederemo |
Haihuwa | Kiagbodo (en) da jahar Delta, 6 ga Afirilu, 1935 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 13 Oktoba 2020 |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe, university teacher (en) da marubucin wasannin kwaykwayo |
Employers |
Jami'ar jahar Lagos Wesleyan University (en) Yale University (en) |
J.P. Clark (an haifeshi ranar 6 ga watan afrilu, 1935). Dan Nigeria ne kuma marubuci.[1]
Farkon rayuwa da Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Clark a Kiagbodo A Nigeria. Babanshi Dan Kabilar Ijaw Ne. Mamanshi Kuma Yar asalin Urboho. [2]
Clark yayi makarantar (Native Authority School, Okrika) a karamar hukumar Burutu. Sannan kuma Yayi (Government College, Ughelli). Sannan yayi digirinsa a Jami'ar Ibadan Inda ya karanci turanci. (BA English
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Yayi aiki a ma'aikatar tattara bayanai na tsohuwar yankin yarabawa ta Nigeria (Western Region Of Nigeria). Kuma yayi aiki a mat say in edita a (Daily Express). Yayi aiki a matsayin Ferfesa a Jami'ar Jihar Legas.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An bayyana mutuwar Clark a 13 ga watan octoba na shekarar 2020.