Jump to content

Bindawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bindawa

Wuri
Map
 12°43′00″N 7°50′00″E / 12.7167°N 7.8333°E / 12.7167; 7.8333
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Katsina
Yawan mutane
Faɗi 152,356 (2006)
• Yawan mutane 382.8 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 398 km²
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 822
Kasancewa a yanki na lokaci

Bindawa Karamar Hukuma ce a jihar Katsina a Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Bindawa, a yammacin yankin a12°40′11″N 7°48′19″E / 12.66972°N 7.80528°E / 12.66972; 7.80528.

Tana da yanki 398 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.

Tana da Hakimi guda biyu daga Bindawa da Hakimin Doro: Dan-Yusufan Katsina Bindawa

Hakimin gundumar: Dan-Barhim Katsina Doro

Makarantun yankin sun haɗa da:

  • Government Science Secondary School, Bindawa
  • Government Day Secondary School Bindawa
  • Makarantar Sakandare ta Gwamnati Doro
  • Bindawa Model Primary School
  • Doro Model Primary School
  • Madarasatul Tartilul Qur'an Islamiyya Doro
  • Madarasatul Ulumuddeeni Islamiyya Doro
  • Diyaul Quran Islamic School Bindawa
  • Makarantar Luwa'urrahaman Islamiyya Bindawa.
  • Makarantar Tahfizul Qur'an Islamiyya Bindawa
  • Government Day Secondary School Tama
  • Madarasatul Tarbiyyatul Auladul Islamiyya Tama.

Lambar ofishin tura sakonni na yankin ita ce 822.[1]

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.