Ɗawafi
Appearance
Ɗawafi | ||||
---|---|---|---|---|
Bayanai | ||||
Ƙaramin ɓangare na | circumambulation (en) da religious behaviour (en) | |||
Addini | Musulunci | |||
Wuri | ||||
|
Ɗawafi (larabci طواف, Ṭawāf; ma'ana zagaye turanci going about) na daga cikin ayyukan ibada a musulunci yayin ziyara. Lokacin aikin Hajji da Umrah,Musulmai na kewaye Kaaba (wanda shine mafi tsarkin wuri a musulunci) sau bakwai, ta bin hanya akasin-agogo.[1] Kewayewar na nuna haɗin kan Musulmai a inda suke bauta wa Allah shi kaɗai, a sanda suke tafiya tare da juna suna kewaye Kaaba, suna zikirorin ga Ubangiji.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Jama'ar musulmi na gudanar da dawafi
-
Tsohon Dutsin Hajray Aswad
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ World Faiths, teach yourself - Islam by Ruqaiyyah Maqsood. 08033994793.ABA page 76
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.